iqna

IQNA

Surorin Kur’ani  (67)
A cikin surori daban-daban na kur’ani mai tsarki, Allah ya siffanta ikonsa, amma nau’in siffanta ikon Allah a cikin suratu “Mulk ” gajere ne amma na musamman kuma cikakke, ta yadda za a iya ganin siffar ikon Allah a kan dukkan halittu .
Lambar Labari: 3488797    Ranar Watsawa : 2023/03/12